Tehran (IQNA) Hukumomin Masjidul Haram da Masjidul Nabi sun sanar da gudanar da tarukan haddar kur’ani 100 ga mahajjatan Baitullahi Al-Haram.
Lambar Labari: 3487490 Ranar Watsawa : 2022/07/01
Tehran (IQNA) Dalibai da malamai na cibiyar muslunci ta kasar Ingila sun gudanar da taron tunawa da marigayi Ali Ramadan Al-Awsi, mai hidima kuma malamin kur'ani.
Lambar Labari: 3487066 Ranar Watsawa : 2022/03/17
Tehran (IQNA) an nuna wani kwafin kur'ani a baje kolin littafai na Alkahira wanda aka rubuta shi ta hanyar dinka ayoyinsa da zare.
Lambar Labari: 3486903 Ranar Watsawa : 2022/02/03
Tehran (IQNA) wani rahoto ya yi nuni da cewa ana kokarin halasta kyamar musulmi a nahiyar turai.
Lambar Labari: 3486783 Ranar Watsawa : 2022/01/05
Tehran shugaban cibiyar kula da harkokin addininin muslunci ta kasar Turkiya ya jagoranci raba kyautar littafan addini masu yawa ga musulmin kasar Argentina.
Lambar Labari: 3485588 Ranar Watsawa : 2021/01/25